Sulaiman yana son Hiram ya aika da waɗan nan itacen masa saboda gidan da zai gina wa sunan Yahweh ya zama da girma sosai.