ha_tq/2ch/01/14.md

235 B

Wace hanya ce kowa yasan da wadatar Sulaiman?

Sulaiman na da karusai 1,400 da mahayan dawakai dubu goma sha biyu yana da zinariya da azurfa birjik kamar duwatsu, da kuma itacen sidar sosai kamar itacen ɓaure dake cikin kwarurruka.