Allah ya ba Sulaiman abin da ma bai roƙa ba : kuɗi, wadata, da girma fiye da kowane sarki da yake kafin shi.