ha_tq/2ch/01/08.md

438 B

Menene yasa Sulaiman ya tambayi Yahweh ya bashi hikima da kuma sani?

Sulaiman ya ce wa Allah ya ba shi sani da kuma sani don ya iya shugabantar mutanen Israila da suke da yawa.

Menen yasa Allah ya ba Sulaiman hikima da sani?

Allah ya ba Sulaiman hikima da sani saboda bai tambayi arziki, wadata, ko girma, ko kuwa ran waɗanda ka ƙi ba, ko tsawon rai ba amma ka roƙi hikima da Illimi domin kanaka , domin ka iya mulkin mutanena.