ha_tq/2ch/01/06.md

173 B

Menene Sulaiman ya yi kafin Yahweh ya gabato shi da tambaya,'''Menene zan baka"?

Sulaiman ya yi wa Yahweh sujada a kan bagaden tagulla kuma ya yi hadayar baye-baye dubu.