ha_tq/2ch/01/01.md

166 B

Menene yasa Sulaiman ɗan Dauda ya ƙarfafa a cikin mulkin sa?

Sulaiman ya ƙarfafa a cikin mulkin sa saboda Yahweh na tare da shi kuma ya sa shi ya zama mai iko.