ha_tq/1ti/06/20.md

133 B

A karshe, menene Bulus ya gaya wa Timoti ya yi da abubuwan da aka ba shi?

Bulus ya gaya wa Timoti ya kare abubuwan da aka ba shi.