396 B
396 B
Me ya sa ya kamata ma su arziki su sa begen su a cikin Allah ba a cikin arziki wanda bai da tabbaci ba.
Ya kamat masu arziki su sa begen su a cikin Allah domin shine mai bada dukan arziki na gaskiya.
Waɗanda suke da arziki a cikin ayuka masu kyau sun yi wa kansu menene?
Wadanda suke da arziki a cikin ayuka masu kyau suna ajiye wa kansu tushe mai kyau, kuma sun riƙe rayuwa na gaskiye.