ha_tq/1ti/06/15.md

156 B

A ina ne mai albarka da kuma mai ƙarfi duka ya ke zama?

Mai albarka duka ya na zama a hasken da ya ke boye wurin da ba wani mutum da zai iya ganin shi.