ha_tq/1ti/06/06.md

249 B

Menene Bulus yace babban riba ne?

Bulus yace bin Allah da wadar zuciya babban riba ne.

Me ya sa ya kamata mu zama masu godiya da abinci da tufafi?

Mu zama masu godiya domin ba mu zo duniyan nan da kome ba, kuma ba zamu iya tafiya da kome ba.