ha_tq/1ti/06/01.md

133 B

Ta yaya ne Bulus ya ce wa bayi su ɗauki iyayengijinsu?

Bulus ya ce bayi su ga iyayengijinsu kamar waɗanda suka cancanci daraja.