ha_tq/1ti/05/19.md

162 B

Menene ya zama tilas ya kasance akwai kafin a karɓi kara a kan dattijo?

Ya zama tilas akwai shaidu kusan biyu ko uku kafin a karɓi zargi a kan wani dattijo.