ha_tq/1ti/05/14.md

137 B

Menene Bulus yake so mata masu ƙuruciya su yi?

Bulus yana so mata masu ƙurciya su yi aure , su haifi 'ya'ya , su kuma sarrafa gida.