Ta yaya ne Timoti ya samu baiwar ruhun da yake da shi?
An ba Timoti baiwar ta winur annabci tare da sa miƙa hannun dattawa.
Idan Timoti ya cigaba da bangaskiya a rayuwarsa da koyaswarsa, wanene zai samu ceto?
Timoti zai cece kanshi da kuma waɗanda suke sauraronsa.