ha_tq/1ti/03/11.md

149 B

Menene wasu halayyen mata masu ibada?

Ana girmama Mata ma su ibada, ba masu ɓata suna ba, matsakaita, da kuma masu aminci a cikin dukan abubuwa.