ha_tq/1ti/03/06.md

291 B

Menene hatsari idan mai kula sabon tuba ne?

Hatsarin shine zai zama mai girman kai ya kuma faɗi cikin hukunci.

Menene ya zama tilas wa sunan mai kula ya zama ga waɗanda ba su a cikin ikklisiya?

Ya zama tilas wa mai kula ya zama da suna mai kyau ga waɗanda ba su a cikin ikklisiya.