ha_tq/1ti/01/18.md

387 B

Wane abubuwa ne aka faɗa game da Timoti waɗanda Bulus ya yarda da su?

Bulus ya yarda da anabcin da aka yi a kan Timoti, game da yaƙi mai kyau da ya ke yi da bangaskiya da kuma lamiri mai kyau.

Menene Bulus ya yiwa wadansu maza da suka jefad da bangaskiya da kuma lamiri mai kyau suka kuma ɓata bangaskiyarsu?

Bulus ya ba da su ga shaiɗan domin ya koya masu kada su yi saɓo.