ha_tq/1ti/01/12.md

213 B

Waɗanne zunubi ne Bulus ya aikata a dä?

Bulus mai yin saɓo ne, mai tsananta wa masubi, kuma mai fushi.

Menene yya zo ga Bulus, da ya sa Bulus ya zama manzon Allah?

Alherin Ubangijinmu ne ya zo ga Bulus.