ha_tq/1ti/01/09.md

255 B

Domin wanene aka ba da wannan doka?

Dokar domin marasa bin doka ne, ma su tawaye, mugayen mutane, da kuma ma su zunubi.

Menene misalin zunubi guda huɗu da mutanen suke yi?

Suna aikata zunubin kisan kai, lalata na jiki, satar yara, da kuma ƙarya.