ha_tq/1ti/01/03.md

200 B

A ina ne ya kamata Timoti ya kasance?

Ya kamata Timoti ya kasance a Afisa.

Menene ya kamata Timoti ya umarce wasu mutane kada su yi?

Ya kamata ya umarce su kada su koyar da wata koyaswa dabam.