ha_tq/1ti/01/01.md

222 B

Ta yaya ne aka zamar da Bulus Manzon Yesu Almasihu?

An zamar da Bulus manzon almasihu bisa ga umarnin Allah.

Wane dangataka ce ke tsakanin Bulus da Timoti?

Timoti ɗa ne na gaskiya a wurin Bulus a cikin bangaskiya.