ha_tq/1th/04/16.md

589 B

Yane Ubangiji zai sauko daga sama?

Ubangiji zai sauko daga sama da babban murya da karar kahon Allah.

Wanene zai fara tashiwa, kuma wanene zai tashi tare da su?

Matattu a cikin Almasihu za su fara tashi, sai waɗanda su na raye za su fyauce su sadu da su.

Wanene waɗanda suka tashi za su sadu da shi, kuma a wane tsawon lokaci?

Wanda sun tashi za su sadu da Ubangiji a sarari, kuma za su kasance da Ubangiji kullum.

Menene Bulus ya gaya wa Tessaloniyawan su yi da koyarwansa game da waɗanda suke barci?

Bulus ya faɗa wa Tessaloniyawan cewa su karfafa juna da kalmominsa.