ha_tq/1th/04/03.md

355 B

Menene Bulus ya ce shi ne nufin Allah ga Tessaloniyawa?

Bulus ya ce nufin Allah ga Tessaloniyawan shi ne tsarkakawarsu.

Yane ya kamata maza su bi da matansu?

Ya kamata maza su bi da matansu a cikin tsarki da girmamawa.

Me zai faru da ɗan'uwa wanda ya yi zunubin zina?

Ubangiji zai zama mai ramuwa akan ɗan'uwan da ya yi zunubi a zancen zina.