ha_tq/1th/02/17.md

287 B

Me yasa Bulus bai iya zuwa wurin Tessalonikawa ba ko da shike abin da ya so ne?

Bulus bai iya zuwa ba saboda Shaiɗan ya hana shi.

Menene Tessaloniyawa za su zama wa Bulus a zuwan Ubangiji?

Tessaloniyawan za su zama begen Bulus, murna, da rawanin ɗaukaka a ranar zuwan Ubangiji.