ha_tq/1th/02/13.md

168 B

Kamar wane irin kalma ce Tessalonikawa suka ƙarba sakon da Bulus ya yi masu wa'azin?

Tessalonikawa sun ƙarbi sakon kamar maganar Allah, ba kamar maganar mutum ba.