ha_tq/1th/02/10.md

328 B

Ta yaya ne Bulus ya yi wa Tessaloniyawan a loƙacin da ya na cikinsu?

Bulus ya kaskantar da kansa kamar uwa ko uba da 'ya'yan su.

Ta yaye ne Bulus ya gaya wa Tessalonikawa su yi tafiya?

Bulus ya gaya wa Tessalonikawan cewa su yi tafiya a hanyar da ta dace ga Allah, wanda ya kira su zuwa ga mulkinsa da kuma ɗaukakarsa.