ha_tq/1th/02/05.md

129 B

Menene Bulus baiyi ba a cikin wa'azinsa na bishara?

Bulus bai yi amfani da fadanci, ko ya nemi ɗaukaka daga wurin mutane ba.