ha_tq/1th/01/08.md

478 B

Menene ya faru da maganan Ubangiji bayan Tessalonikawan sun ƙarba?

Maganar Allah ta bazu ko a ina, bangaskiyarsu ta bayyana.

Menene Tessalonikawa suke bauta wa kafin suka zama masu bin Allah na gaskiya?

Tessalonikawan su na bautar gumakai kafin sun zama masubi na Allah na gaskiya?

Don menene Bulus da Tessalonikawa suke jira?

Bulus da Tessalonikawan suna jiran Yesu ya zo daga sama.

Daga menene Yesu ya 'yantad da mu?

Yesu ya 'yantad da mu daga fushi mai zuwa.