ha_tq/1th/01/04.md

169 B

Ta wane hanyoyi huɗu ne bisharan ta za wa Tessalonikawan?

Bisharar ta zo wa Tessalonikawan ta magana, a iko, ta wurin Ruhu Mai Tsarki, haka kuma tawurin tabbatarwa.