ha_tq/1th/01/02.md

151 B

Menene Bulus ke tunawa kullum a gaban Allah game da Tessalonikawan?

Bulus ya na tunawa da ayyukansu na bangaskiya, da ƙauna, da hakurinsu na bege.