ha_tq/1sa/31/07.md

212 B

Menene yasa mutanen Israila da wance ɓangaren kwarin da kuma bayan Yodan za su bar biranen su su gudu?

Sun gudu Saboda abin da suka ga wacen ɓangaren israilan suka gudu da kuma yadda aka Saul da 'ya'yan sa.