ha_tq/1sa/31/04.md

431 B

Menene Saul da mai ɗaukar masa maka mai suka yi saboda Saul na cikin ƙuncin azaba kuma yana ji tsoron abikan gabansa don za su zo su zage shi?

Sau ya ce masa ya zaro takobin sa ya kashe shi.

Menene Saul ya yi lokacin da mai ɗaukar makamansa natsoro ya kashe shi.

Saul dakan sa ya ddauki takobinsa sai ya faɗan kan ta.

Menene mai ɗaukar makamansa ya yi baya ya ga mutuwar s=Saul?

Ya faɗi akan tasa takobin ya mutu.