ha_tq/1sa/31/01.md

283 B

Menene ya faru da mutanen Israila lokacin da sun yi yaƙi da filistiyawa?

Mutanen Israila sun gudu daga filistiyawa suka kuma mutu

Menene ya faru ga yaran Saul?

Filistiyawa sun kashe 'ya'yan sa.

Menene ya faru da Sauk a yaƙi?

An sha kansa da bãka kuma yana cikin azaba.