ha_tq/1sa/30/18.md

137 B

Menene Dauda ya maido bayan da ya kai harin da yakai wa masu farmakin?

Ya maido komai da Amelakawa da kuma masu farmaƙin suka kwashe