ha_tq/1sa/30/16.md

163 B

Menene masu Farmakin ke yi a lokacin da Dauda ya kai masu hari?

Suna yin biki saboda sun yi nasara akan ganimar da suka samo daga ƙasar filistiyawa da Yahuza.