ha_tq/1sa/30/15.md

185 B

Menene Bamasaren ke buƙata kafin ya nuna wa Dauda inda waɗan da suka kai farmaƙin suke?

Ya yace wa Dauda ya rantse da cewa bazai kashe shi ba ko ya bashe shiba ga ubangidansa ba.