ha_tq/1sa/30/11.md

165 B

Menene ke damun bamasaren da Dauda da mutanensa suka samu a lokacin da suna bin Amalekawa?

Bai ci wata gurasa ko ya sha wani abu ba har na kwana Uku da dare uku.