Dauda na son ya sani, idan ya bi su, zai iya ya cim masu.
Yahweh ya ce masa ya bi su ya karɓo dukan abin da suka Dauka.