Amalekawa suka kai farmaƙi, suka kuma ƙone ta, suka kuma kama dukan matan da sauran mutanen suka tafi da su.