ha_tq/1sa/29/10.md

130 B

Menene Akish ya faɗa wa Dauda da safiyar?

Ya gaya wa Dauda ya tashi da sassafe, ya ɗauki mutanen da suka zo da shi, su gudu.