ha_tq/1sa/29/04.md

159 B

Menene yasa sarakunan filistiyawa suke jin tsron abin da Dauda za yi lokacin yaƙin?

Suna jin tsoron cewa Dauda zai zama abokin gãban su a lokacin yaƙin.