ha_tq/1sa/26/09.md

262 B

Menene yasa Dauda bai so ba Yowabya kashe Saul ba?

Dauda ya ce kada wani ya kashe shigama wanene za ya miƙa hannunsa gãba da shafaffen Yahweh ya kuma zama marar laifi.

Ta yaya Dauda ya ce zai mutu?

Yahweh za ya kashe shi, ko kuma ranar mutuwarsa ta zo.