ha_tq/1sa/26/01.md

123 B

Wanene Saul ya ɗauka tare da shi su nemi Dauda a jejin Zif?

Saul ya dauki zaɓaɓɓun mutane dubu uku a cikin Israila.