ha_tq/1sa/25/37.md

163 B

Menene ya faru da Nabal da safe lokaci da yaAbigel ta yi masa magana?

Zuciyarsa ta mutu kamar Dutse, bayan Kwana goma Yahweh ya kai wa Nabal hari ya kuma mutu.