ha_tq/1sa/25/34.md

178 B

Wanene ya hana Dauda daga kashe dukan mazajen dake a gidan Nabal ta wurin Hanzarin aika Abigel?

Yahweh, Allahn na Israila, ya hana Dauda ya kashe mazajen da ke a gidan Nabal.