ha_tq/1sa/25/32.md

243 B

Menene Abigel ta ce ya tashe ta zo ta same shi?

Dauda ya ce Yahweh ne ya aiko Abigel.

Menene Dauda ya ce wa Bigel da hikimar ta mai albarka?

Sabada hanzarin Abigel ya hana tsare ni daga zubar da jini kuma daga rama wa kaina da hannuna.