ha_tq/1sa/25/29.md

168 B

Wanene kuma za ya ɗauke rayukan maƙiyanka, kamar daga aljihu na majajjawa?

Yahweh zai kãre Dauda da ko dã mutane sun tayar maka da za su nemi ɗauke rayuwar ka.