ha_tq/1sa/25/27.md

328 B

Menene Abigel ta yi begen samu ta wajen ba Dauda 'yan matasan sa wani guzirin?

Abaigel ta yi begen samun gafara daga wurin Dauda daga zunubin da Nabal yayi.

Wanene Abigel ta ce za gina wa Dauda gida da kuma baza a samu mugunta a cikin sa ba?

Abigel ta ce Yahweh zai gama Yahweh za ya gina wa ubangidana tabbataccen gida.