ha_tq/1sa/25/20.md

155 B

Wanene ya zo wurin abigel a lokacin da ta ke zuwa kan Jakin ta kawo masu guziri?

Dauda da shi da mazajensa suna saukowa zuwa gare ta, ta kuma tarbe su.