ha_tq/1sa/25/12.md

147 B

Menene Dauda ya faɗăwa mutanensa su yi a lokacin da ya ji amsar Nabal?

Dauda ya ba mutanen sa umurni cewa Kowanne mutum ya ɗaura takobinsa."